Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Yeast
  3. Kwai
  4. Bakar hoda
  5. Butter
  6. Gishiri kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    A jika shinkafar sai a dafa kadan a chakudasu tare akai markade

  2. 2

    A markade sai a jika yeast da ruwan zafi a juye ciki a rufe ya taso

  3. 3

    A dora kaskon SUYA a wuta a zuba mata mangyada sai a rika zuba kullun masar ana soyawa

  4. 4

    In ya taso sai a zuba masa sugar, bakar hoda, gishiri kadan, a fasa kwai ciki sai a narka botar a zuba cikin kwabin masar a motsa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hashal Anani
Hashal Anani @cook_12808712
on
Jos
Cooking is my hobbie
Read more

Comments

Similar Recipes