Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Shinkafa
  3. Gyada
  4. Gyada
  5. Tsamiya
  6. Tsamiya
  7. Citta
  8. Citta
  9. Sugar
  10. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa kiwanke gyada da citta.

  2. 2

    Saiki markadasu atarekamar haka

  3. 3

    Saiki tacesu kamarhaka

  4. 4

    Saiki xuba atukunya kina juyawa harsaiyayi kaurinda kikeso kisauke kisa tsamiya da sugar

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
maryam yelwa
maryam yelwa @yelwamaryam
on
Federal Lowcost Gombe State

Comments

Similar Recipes