Rice nd stew with spring onions inside the stew

Ummukulsum Ahmad
Ummukulsum Ahmad @cook_18476798

Its vry delicious.....

Rice nd stew with spring onions inside the stew

Its vry delicious.....

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Carrot
  3. Green peas
  4. Salt
  5. Fresh tomatoes
  6. Pepper
  7. Onions
  8. Spring unions
  9. Groundnut oil
  10. garlic
  11. Spices....e.g maggi,onga,curry, cloves nd salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya madaidaici, sai ki daura akan wuta, inya tafsa, sai kuzuba rice dinki for per boil,in yayi kaman 15mins a wuta,sai ki sauke, ki wonke shi sosai da ruwan sanyi,dama kin yanka carrot dinki da grean peas dinki kana na,yenda kike sonshi, kin ajiye a gefe, sai ki sa ruwa a wuta kadan, inya tafasa sai ki juye wonan per boil rice naki a ciki,da dan gishiri kadan,sai ki rufe.after sme few minutes sai xuba su carrot da green peas dinki, inya nuna kawai sai ki sauke..shikenan.

  2. 2

    Zaki kai nikan fresh tomatoes dinki da Albasa da Borkonu, inya Niko, sai ki daura akan wuta,inya tafasa sosai sai ki saka baking powder,saboda ya cire miki tsamin tomatoes din...sai ki sauke, kisa mangeda naki da Albasa kadan a wuta sai ki zuba tomato dinan cikin man ki, sai ki zuba garlic dinki, sai ki kawo su spices naki, kamn maggi,onga,curry,dan gishiri kadan nd cloves naki sai ki zuba a ciki, sai ki gauraya, sai ki kawo spring onions naki ki zuba,inyadan tafasa,miyanki yayi,sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummukulsum Ahmad
Ummukulsum Ahmad @cook_18476798
on

Comments (2)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
You know better thing 😄. Spring onion has it’s way of transforming the taste of stew. It’s unique 🤙🏻