Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara ayayon ki sai kisa a blender kisa kanwa kadan ki blending zaki ga yayi laushi da yauki

  2. 2

    Zaki ki daka daddawa da crayfish kisa a pot kisa ruwa kadan da maggi ki barshi ya nuna dadawa Sai kisa ayayon aciki dadawa Sai juya kisa salt ki bari ya dahu

  3. 3

    Idan zaki sha miyar Sai kisa stew a ciki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NI'EEMA'S KITCHEN
NI'EEMA'S KITCHEN @cook_18206232
on
Kano
I love cooking all d time
Read more

Comments

Similar Recipes