Miyan zogale

Mom mufeedah
Mom mufeedah @27102018Aurena
Kano

Tana da dadi ga kara lfy a jikin Dan Adam

Miyan zogale

Tana da dadi ga kara lfy a jikin Dan Adam

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogale (Moringa)
  2. Gyada
  3. Kaza/Kifi
  4. Attaruhu
  5. Kayan Kamshi
  6. Albasa
  7. Kayan dandano
  8. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara Zogalen ki ki ajiyesa a side Ki daka gyada ki itama ki ajiye a side Sai ki jajjaga kayan miyanki Kidaura Namanki a wuta Idan ya dafu Sai ki ajiye a side Ki gyara Busasshen kifinki ki wanke sa da ruwan dumi Sai ki soya manja Idan ya soyu kizuba Kayan miyanki A ciki kidan soya su Sai ki juye ruwan naman ki a ciki Kizuba kayan kamshi da na dandano Idan yadan tafasa sai kizuba kifinki da naman ki aciki Kibarshi yatafasa sai kizuba gyada bayan kamar 10min sai kizuba zogalenki

  2. 2

    Anason Zogalen yayi yawa a ciki Saboda shi zai karawa miyan Kauri Kuma Colour dinta zaifi fita Bayan Kamar 10min Zogalenki yayi laushi Zakiji kamshin miyan ma ya cika ko ina Sai ki kashe wuta U serve with Tuwan Shinkafa ko kuma Pounded YaM Enjoyed

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mom mufeedah
Mom mufeedah @27102018Aurena
on
Kano
Iam Habiba Idris By Name . cooking is my favourite
Read more

Comments

Similar Recipes