Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama
  2. Maggie(star)
  3. Albasa
  4. Attarugu
  5. Tafarnuwa
  6. Curry gino
  7. Ginger
  8. Mai gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko xaki tafasa namanki xalla dagashi sai ruwa

  2. 2

    Sai ki saukeshi ya huce ki cire duk wani qashi da fata

  3. 3

    Ki jajjaga darugunki,tafarnuwa da ginger,ki yana albasanki. Sai ki dora mai a wuta ki xuba albasan aciki

  4. 4

    Sai ki dauko tire,ki dora matata akai ki juye nama ki matse iya yadda xaki iya jurewa.Then sai ki kawo abu mai flat surface kamar samira ki dora kisa marfin tukunya ki matse man baki daya,sai ki juye a maxubi mai fadi yasha iska.Aci dadi lfy

  5. 5

    Sai ki daka namanki sama sama,ki hadeshi da maggi,curry,jajjen ki zuba gaba daya cikin mai kiyi da juyawa da muciya har sai yayi golden colour kuma ya fara kumfa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Hibbah
Ummu Hibbah @cook_18303802
on
Kaduna
I always like exploring new recipes
Read more

Comments

Similar Recipes