Dambun nama
Aladata kowane sallah Yana da dadi kuma abin marmarine
Cooking Instructions
- 1
Ki wanke naman ki sai ki Dora a wuta ki saka gishiri Kayan kanshi, citta,albasa da tafarnuwa.
- 2
Idan naman yayi laushi saiki sauke y Dan huce sai zuba a blender ki markada shi b sosai ba
- 3
Ki Dora kaskon suya a wuta ki zuba mai kadan idan yayi zafi sai ki zuba tafarnuwa d citta idan yayi minti 2 sai ki saka albasa sannan sai attarugu, maggi da Kayan kanshi.
- 4
Sannan sai ki saka naman ki fara juyawa amma sai kin rage wuta kina juyawa har sai yayi golden brown.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Dambun nama Dambun nama
Sallah tazo ana sarrafa nama kala kala, dambun nama yana ciki. #layya teezah's kitchen -
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13344044
Comments