Kunun aya

Mom Khadi
Mom Khadi @cook_18618894
Kano state ,kawo Nasarawa Lcg

Kunun aya na musamman domin inganta lafiyar mu data mazajenmu

Kunun aya

Kunun aya na musamman domin inganta lafiyar mu data mazajenmu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Shinkafar tuwo
  5. Dankalin hausa
  6. Citta da kaninfari
  7. Zuma
  8. Peak ta ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara ayarki Ki surfa Ki regeta kifiraye dankali kiyanka so kanano kwakwa ma Ki fasa Ki yanka kanano kicere kwallan dabino kiwanki shinkafarki dik Ki hadasu gure daya kamar haka

  2. 2

    Abu nagaba shine kibayar a nuka miki a inji mai tsafta karki yarda anika miki akan kayan miya idan ankawo miki saiki tace a abin tatar koko

  3. 3

    Saiki matsar gifi saiki dauko peak dinki ki fara kizuba saikisaka Zuma kijuya sosai shikinan saiki saka acikin frieze ko kisaka kankara

  4. 4

    Abin lura kunin aya ba asan aceka ruwa yayin tata san samune idan zaki tace kitace da ruwa Mai sanyi idan kinsan kankara zaki zuba aciki to kitace da kaure invaluable haka ba idan kankarar ta narki kuninki ziyi tsololo kyautuwa yayi kizuba acikin wani abin saiki daura kankarar akai asha dadi lapiya taku akodayaushe MOM KHADI

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Khadi
Mom Khadi @cook_18618894
on
Kano state ,kawo Nasarawa Lcg

Comments

Similar Recipes