Cooking Instructions
- 1
Natankade flour nasa maggi gishiri alnasa da kayan miya,na motsa suka hade jiki
- 2
Bayan nagama nadaura kasko ko frying pan kan wuta nazuba mai kamar 1spoon yai zafi nazuba kullu inya soyu se injuya dayan side din shima inyayi se inkwashe insa a kwano ko plate shikenan,inkanason yaji zaka iya cida yaji,
- 3
NOTE: wainar fulawa batason wuta dayawa wutar tazama medium yadda zata soyu dakyau
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10851966
Comments