Dambun zogale

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) @nafisaidaya

Ina matukar son dambun zogale nakanyi da tsaki ko cous-cous

Dambun zogale

Ina matukar son dambun zogale nakanyi da tsaki ko cous-cous

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogale
  2. Zogale
  3. Cous-cous
  4. Cous-cous
  5. Attarugu
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Albasa
  9. Yajin karago
  10. Yajin karago
  11. Mangyada
  12. Mangyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara zogale ki wanke saiki dafa tafasa daya zuwa biyu karya nuna lugub

  2. 2

    Ki tsaneshi saiki juye a roba ki sa cous-cous kisa jajjagen attarugu da albasa da Maggi da kayan dandano ki gauraya Ki nemi mararaki (colander) ki juye

  3. 3

    Saiki daura tukunya kisa ruwa daidai yadda bazai taba mararakinba saiki daura ki rufe da leather yadda tiririn baxaina fitaba ki daura marfin

  4. 4

    Daya dauko gamawa zakiji yana kamshi toh saiki duba inyayi ki sauke saiki juye kisa yajin karago da mai aci

  5. 5

    Dafarko zaki gyara zogale ki wanke saiki dafa tafasa daya zuwa biyu karya nuna lugub

  6. 6

    Ki tsaneshi saiki juye a roba ki sa cous-cous kisa jajjagen attarugu da albasa da Maggi da kayan dandano ki gauraya Ki nemi mararaki (colander) ki juye

  7. 7

    Saiki daura tukunya kisa ruwa daidai yadda bazai taba mararakinba saiki daura ki rufe da leather yadda tiririn baxaina fitaba ki daura marfin

  8. 8

    Daya dauko gamawa zakiji yana kamshi toh saiki duba inyayi ki sauke saiki juye kisa yajin karago da mai aci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments

Similar Recipes