Miyar alaiyahu da kifi taci da shinkafa

Miya ce me amfani a jiki ga dadee a baki 😍
Miyar alaiyahu da kifi taci da shinkafa
Miya ce me amfani a jiki ga dadee a baki 😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Farko xaki samu attaruhu,albasar tumatur ki wanke ki jajjaga da tafarnuwa. Seki gyara alaeyahun ki ki yanka kanana ki wanke da gishiri ki aje gefe. seki samu kifin ki ki wanke ki sa gishiri ya tsane seki soya da manja
- 2
Idan kin gama hadawa seki dora tukunya a wuta ki xuba man da kika soya kifin da shi ki saka kayan miyan da kika jajjaga ki barsu su soyu seki samu ruwan xafi ki saka roba ki dakko alaeyahun ki da kika saka acikin kwando bayan ki wanke ki saka kwandon Alaeyahun a cikin ruwan xafin nan ki rufe ki barshi minti 5 idan kayan miyan ki suka soyu seki xuba maggi da species din da kike so
- 3
Ki yanka albasar kanana ki xuba kar ki saka ruwa baa san ruwa sosae seki saka kifin ki ki juya kamar minti 3 seki xuba alaiyahun ki da kika saka a cikin ruwan xafin nan yayi minti 5 ki juya ki dibee ruwan da kika saka alaiyahun ki a ciki dan kadan ki xuba a cikin miyar ki ki basu minti 3 xakiji kamshi na tashi shikkenan kin gama.... (Tafarnuwa da yawa tana dadee a ciki)
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Faten wake
Abinci ne me dauke da abinda jiki ke bukhata har guda uku ga dadee ga amfani ga lafiyar jikin dan Adam Smart Culinary -
-
-
-
Sauce din kifi da Ugu
Ina matuqar son kifi shine nayi wannan sauce din mai dadi ga sauqi kuma ga qara lpy a jiki☺️☺️ Fatima Bint Galadima -
Shinkafa da Miya
Wannan shinkafa da miya #gargajiya ce zalla bata buqatar kayan zamani Jamila Ibrahim Tunau -
Miyar Alayyahu
duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy chef famara -
Miyar wake
Miyar wake tana Karin lapia da Karin jini ajikin mutum sannan ga dadi a baki. Meenat Kitchen -
-
-
-
Miyar wake
Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen Sam's Kitchen -
-
Miyar kifi sukumbiya
#miya Wannan Miya iyalina sunji dadinshi Sbd sunce na soya musu Nace Bari nayi musu soup sunji dadi sosae Afrah's kitchen -
Tuwon shinkafa da miyar egusi
Nasan kowada yanda yakeyin nasa miyar egusin toh ni ga nawa kuma yanada dadi sosai musanman da wannan ruwan shinkafar TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tuwon shinkafa da miyar wake
#repurstate wannan garkin yanada matukar dadi ga kuma kara lpy na koyeshi ne a gurin aunty Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
-
-
-
Wainar flour me kifi
#mothersday wannan wainar tanada matukar dadi irinta ce ake cewa ba'a bawa yaro me kuya 😂. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Shinkafa da miyar aliyaho
Wannan girkin tayi fadi sosai kuma yana da amfani ajikin mutum TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai