Kayan aiki

30 minutes
1 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. Alaiyahu
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Kayan kanshi
  7. Tafarnuwa
  8. Curry
  9. Maggi
  10. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Da farko Zaki dafa taliyarki, idan ta dahu, seki tace ki dauko pan dinki me kyau, ki zuba kayan Miya dakika markada ko, kika jajjaga, seki zuba kidan soya so, ki zuba musu kayan kanshin girki sannan ki dauko, taliyarki ki juye ki dinga juya wa seki dauko alaiyahun ki ki zuba kidan barshi yayi laishi kadan

  2. 2

    Zaki iya tirara alaiyahun se ki zuba shi, a Kai 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

Similar Recipes