Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4Flour Kofi
  2. 1Kwai
  3. cokaliYeast karamin
  4. Siga baban cokali biyar
  5. Butter baban cokali 3
  6. Ruwan dumi Kofi daya
  7. Sai mai na suya
  8. For the Doughnut glazed
  9. Icing sugar
  10. Madara
  11. Flavour
  12. Food colour
  13. Smarties

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour ki ki samo roba ki auna kofi 4 sai ki zuba sigan ki sai ki juya ki saka kwan ki guda daya

  2. 2

    Sai ki samu tuwan dumi Kofi daya kisa a Kofi ki zuba yeast inki ki rufe shi na munti biyar in ya tashi toh yeast in ki mai kyau ne

  3. 3

    Sai ki guye ruwan yeast inki a cikin flour ki ki guya har ya hade

  4. 4

    Sai ki samu guri mai kyau kaman saman table sai ki sa kwabin flour ki ki ta murzawa kina sa butter a ciki kita murza wa har tsawon minti sha biyar sai kin ga ko ina ya hade yayi laushi

  5. 5

    Sai ki rufe kwabin a roba har tsawon minti talatin ya tashi

  6. 6

    Sai ki sa flour a kan table inki kadan ki kawo kwabin ki kina yanka kadan San ki mulmula har se ya mulmulu ko ina ya hade sai ki saka a tray baba ki ba kowane guri shi karki hade gu daya sai kiyi haka da sauran har kwabin ya gare ki barshi ya tashi kaman minti goma

  7. 7

    Sai ki kawo man gyadan ki ki zuba a kwanon suya amma karki cika man yanda doughnut inki baze shige duka Ban in man yayi zafi ba sosai ba sai ki samu Abu ne circle ki bula tsaki yan kaman ni da saman roba na bula sai ki saka doughnut inki a ciki in saman yayi sai ki guya zuwa kasa amma baa cika wuta ki rage wutan ki in ba haka cikin baze soyu ba waje ya soyu

  8. 8

    Gashi nan bayan an soya

  9. 9

    Na glazing in kuma zaki samu icing inki daidai sai kisa madaran gari kisa ka flavour da food colour ki kwaba in yayi kauri sai ki kara ruwa kadan ni nayi amfani da red food colour

  10. 10

    Sai ki kawo doughnut inki daman ya Dan huce sai kisa shi a cikin icing in sai ki Ciro kisa a plate har ki gama sai ki dako smarties inki ki zuba a kai shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
on
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Read more

Comments

Similar Recipes