Puf puf with coconut

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Wannan fanken Mai kwakwa Yanada Dadi ga gamsarwa

Puf puf with coconut

Wannan fanken Mai kwakwa Yanada Dadi ga gamsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour gwangwani 2
  2. gwangwaniSugar Rabin
  3. gwangwaniMadara Rabin
  4. Gishiri Dan kadan
  5. 1Yeast teaspoon
  6. gwangwaniKwakwa gurjejjen Rabin
  7. Mai na suya
  8. Ruwa Rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasami robana Mai tsabta nazuba fulawa aciki da suger, yeast,Madara,da kwakwa sai inzuba ruwan na kwabashi saika rufe kisashi gurin dumi kamar na minti 30 yatashi

  2. 2

    Saiki daura Mai awuta inyayi zafi saiki fara suya

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes