Chocolate cake with coconut

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

😋😋ki hada da shayi mai kauri

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Filawa gwangwan
  2. Kwai uku
  3. Sugar gwangwani daya
  4. Madara cokali 4
  5. Ruwa rabin kofi
  6. Bakar hoda
  7. Kwakwar cake
  8. Gishiri
  9. Mai gwangwani daya
  10. Coco poda cokali biyar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada sugar, kwai, mai ki buga su guri daya da bakar hoda.ruwa

  2. 2

    Sai ki hada madara da ruwan da gishiri

  3. 3

    Sai ki zuba filawar ki tare da coco podar ki kita guyawa

  4. 4

    Sai ki zuba a paper cups ki zuba kwakwa a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lokachin damuna lokachi ne na cin kwalama harde in cake din nan yasamu sobo me sanyi ko green tea me zafi 😋

Similar Recipes