Sinasir

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 3mintuna
  1. Farar shinkafa Gwangwani 4
  2. cokaliYeast karamin
  3. Barking powder 1/2 teaspoon
  4. 1/4 cupSugar
  5. Gishiri Dan kadan
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

minti 3mintuna
  1. 1

    Ki jika shinkafa tsawon awa uku sai ki wanke amarkada kisa yeast ki juya saiki rufe tsawon awa biyu zuwa uku sai ki dauko ki Fara zuba barking powder kijuya saiki zuba sugar gishiri saiki Kara wura kada kullin yayi kauri kanar na wainar masa,kada kuma yayi ruwa sosai sai ki dora kaskonki na suya ki shafa Mai idan yayi zafi,sai ki fara zuba kullinki,ki rufe tsawon mintuna 2zuwa 3 baa juya shi idan Kika bude zakiga babu danyen kulli babu farin nan duk ya nuna,shine alamun yayi sai a sake.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

sharhai

Similar Recipes