Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Masara
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Magi
  7. Tafarnuwa
  8. Citta
  9. Soyayyen nama
  10. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Kikai masarar ki inji a barza miki,amma da Dan girma barzun

  2. 2

    Sai ki aza ruwa a tukunya su tafasa, ki saka mai da gishiri kadan aciki,sai ki talga tsakinki da kauri.ki rufe y turara.

  3. 3

    Idan yayi zakiga yayi taushi,y kuma yi wara wara

  4. 4

    Ki zuba mai a pan ki saka albasa, citta da tafarnuwa,ki barsu su soyu

  5. 5

    Sai ki zuba kayan miyarki da kika yi grating,,ki saka magi da namanki,sai ki rufe su soyu.

  6. 6

    Aci burabusco da sauce din

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
on
Sokoto
cooking is my passion
Read more

Comments

Similar Recipes