Dambu shikafa

Maman Jaafar( Khairan )
Maman Jaafar( Khairan ) @cook_20040307

By Maman jaafar(khairan )

Dambu shikafa

By Maman jaafar(khairan )

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Broken rice
  2. Spinach or moringa
  3. Attarugu
  4. Tatase
  5. Onions
  6. Maggi curry
  7. Oil
  8. Cabbage
  9. Cucumber
  10. Carrot
  11. Egg
  12. Tomatoes

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki kai sikafanki a barzomiki

  2. 2

    Seki yayafa mai ruwa kisa spinach ko moringa kiyi steamed dinshi,bayan 10 mn ki sawke ki kara yayafa me ruwa ki mayar kan wuta

  3. 3

    Kiyi jajage attarugu,onion,tatase ki soyasu sama sama aciki oil kisa maggi da curry

  4. 4

    Seki zuba radi jajage ki akan dambu ki kara dorawa kan wuta zaki ji yana kamshi

  5. 5

    Seki sawke ki yanka cucumber,tomatoes carrot,cabbage akansa, ni na rada da soyaye kifi da kuma dafafe kwai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Jaafar( Khairan )
Maman Jaafar( Khairan ) @cook_20040307
on

Comments

Similar Recipes