Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Zogale
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Mangyada
  6. Garin karago

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tsinke zogale ki wanke shi, ki daura shi a wuta kisa ruwa Dan dadai idan yayi laushi sai tsane shi a matsami

  2. 2

    Zaki wanke attarugu ki markada shi sai ki gyara albasan ki yanka ki agiye

  3. 3

    Zaki dauko couscous din ki, ki gwada shi idan Kofi daya ne ruwa cup daya Zaki sa hakama idan Kofi biyu ne ruwa cup biyu Zaki sa

  4. 4

    Kisa ruwa daidai da couscous dinki ki daura a wuta, ki zuba zogale, attarugu da albasa sai ki barshi ya tafasa

  5. 5

    Idan ya tafasa sai ki dauko couscous ki zuba sai gauraya sai ki barshi ya shanye idan ya shanye sai ki sauke ki barshi yasha iska

  6. 6

    Idan yasha iska sai ki zuba masa garin karago da mangyda ki gauraya shikenan😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Hauwa Abubakar
on
Gombe State

Similar Recipes

More Recommended Recipes