Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Oil for frying
  3. Egg
  4. Scotch bonnet
  5. Onion
  6. Garlic
  7. Ginger
  8. to tasteSalt
  9. Seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doyan ki ki wanke

  2. 2

    Kisoya ta tayi white brown

  3. 3

    Kixuba mai akasko da albasa har sai tayi white brown

  4. 4

    Kixuba scotch bonnet wanda kikayi greating da garlic a hade

  5. 5

    Sai ki samu roba ki fasa kwanki kisa gishiri da ginger sai kijuye akan wannan mixture din sai ki barba da seasoning dinki kiyita juya wa har sai yazama crumb.

  6. 6

    Sai kisa onion naki dakikayi slice nata sai dan yi kasa da wutar domin albasar tadan yi laushi sai kikashe wuta gaba day.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Aisha Garba
Aisha Garba @cook_20881160
on

Similar Recipes