Similar Recipes
-
-
-
Fara da mai
Ina matukar son mai da yaji bana gajiya da cinta a koda yaushe#sahurrecipecontest rukayya habib -
-
Tsire 2
Hmmm ba'a cewa komai game da wannan tsire nayi shine ba tare da tsinke tsire ba wannan tsire ne na musamman danayi shi da sallah sbd a lokacin sallah akwai nama sosai kuma duk yawan ci soyashi akeyi nikuma ganin hk yasa nace bara nayi tsire da wani sai na soya sauran kuma alhmdllh yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki sosai kuma sunji dadin shi bakin danayi a sallah sunci sosai kuma ya musu dadi alhmdllh ala kullu halin😀😁 #sallahmeatcontest Umm Muhseen's kitchen -
Tsire
#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshinafisat kitchen
-
Kusai da yaji
#GARGAJIYA Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast domin neman sauki ga aikin Mrs Mubarak -
Snickledoddle mug cake
Duk wana ciki free online class dinmu nai 💃💃💃💃💃🥰 #mugcake Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Tuwon Shinkafa da Miyar Zogala😋
#team6dinner Miyar zogala tanada dadi sosai, kuma zogala tanada amfani sosai gajiki, nida iyalina munason tuwon Shinkafa da miyar zogala shiyasa nayishi a team6challenge dinner.Ayshat Wazirie
-
-
Tsire
Wannan tsire yayi matukar dadi sosai @jafar @anty jamila tunau @aysha Adamawa wannan naku ne Safiyya sabo abubakar -
Local meat pie
Nigerian meat pie is the one of the meat snacks recipe made with meat,potatoes and onion Zara's delight Cakes N More -
-
-
Egg pastries
Wannan girki yayi dadi iyali na sunji dadin sa. Kasance me sauya fasalin girki domin acishi da nishadi Gumel -
-
-
-
Tsire
Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosaiYan gidan mu nata santi#Sallahmeatcontest Aisha Magama -
-
-
-
-
Farfesun tunbi
Wannan farfesun yana tunamun da gida lokacin layya mamanmu tana ɗibanshi tamana farfesunsa coz duk cikin kayan ciki babu abunda mukeso irinsa itama har ɗanyensa takeci harma takoyan cinsa ɗanye🤤😋 Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Tsire (stick meat)
A yau da muka yi azumi na biyu ne na yi shaawar na gasa nama da kaina ba tare da na siyo gasasshe bah. Kuma abin mamaki sai na ji wanda na gasa din ma ban ta6a cin mai dadinshi bah. Yan uwa ku gwada wannan gashin na tabbata za ku ji dadinshi ku ma. Princess Amrah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11851445
sharhai (5)