Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupna Garin alkhama
  2. 1Madara
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Ruwan zafi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dama Garin alkamar d ruwan dumi sai ki matsa lemon tsamin, ki dibi kadan a kofi Wanda zai xama gasara

  2. 2

    Ki dora ruwa a wuta ya tafasa sai ki xuba akan wann kulllin xai yi murtik sai ki juya.

  3. 3

    Ki xuba gasarar xai dan saki dadin sha, ki xuba sugar, Madara. A sha lapia d abun d ya samu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086
on

Comments

Similar Recipes