Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Alaiyahu
  2. Kwai
  3. Kayan dandano
  4. Mai
  5. Kayan miya
  6. Albasa
  7. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Ka yanka alaiyahu girman da kakeso ka sa masa ruwan zafi da gishiri

  2. 2

    Ki zuba mai a cin pan kisa albasa da kyan miya kadan kisa kayan dandanon ki

  3. 3

    Ki wanke alaiyahu da gishiri ki tsane shi a kwando ki tabbatar bbu ruwa sai ki zuba cikin pan din kiyita juyawa for like 5mins haka

  4. 4

    Ki fasa kwai ki ruba a cikin alaiyahu kada ki motsa ki barshi sai kwai yadan kama jikinsa sannan ki fara motsawa daya hade sai ki sauke

  5. 5

    Zaki iyace da bread ko kici kisha tea😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamimajema
Mamimajema @cook_19998169
on
kebbi state

Comments

Similar Recipes