Fried meat pie
Soo taste and gud for iftar #PAKNIG
Cooking Instructions
- 1
Zaki tankade flour dinki a bowl me kyau
- 2
Mix flour,egg,butter,baking powder da salt kadan sai kasa ruwa ki kwaba da dan tauri sai arufe asa arana for some hours
- 3
Filling,in kika samu nama me kyau a tafasa shi da ruwa sai maggi kayan kanshi a rufe haryayi taushi sai a daka,bayan an kwashe sai asa kayan miya ciki da corrot da seasoning,albasa da mai kadan sai a maida a wuta yadan sulala
- 4
Idan dough din ya tashi sai a murzashi a fidda shapes asa filling din sai ruwan kwai daza a sa agefen dough din sbd budewa sai a sa fork a datse
- 5
Sai a dora mai a pan asa albasa idan ya soyu sai a rinka sakawa ana juyawa har sai yayi brown kar a barshi ya kone shikenan aci dadi lpy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Fried Meat Pie Fried Meat Pie
The best you'll ever taste. Ku gwada a kicin d'inku.Hajarah Mahmoud Aliyu
-
-
-
-
-
-
Fried meat pie Fried meat pie
Super soft! If you haven't tried fried before this is the time to do so. karima's Kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
Comments