Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 3 cupshinkafa
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Mai
  7. Gishiri
  8. Nama ki kaza

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki parboiled din shinkafa d curry d gishiri kadan sai ki tace ki ajiye a gefe

  2. 2

    Zaki jajjaga attaruhu d albasa

  3. 3

    Ki dora tukunya a kan wuta ki zuba Mai sai ki say albasa ki soya sama sama sai ki zuba attaruhu ki juya sai ki zuba dai dai misali yadda yadda yadda Isa ya karasa dafa shinkafa sai ki say Maggie kayan kamshi d ki ke so idan ya tafaso sai ki zuba shinkafa idan ya dahu sai ki sauke sai ki soya Naman d ki ke so ki ci d shi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes