Veggies rice and stew

Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
Gombe

Delicious

Veggies rice and stew

Delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupsrice
  2. Kayan miya
  3. tomato,
  4. albasa,
  5. tarugu,
  6. tattasai
  7. Veggies
  8. green beans
  9. ,green peper
  10. carrot,
  11. piece,
  12. cucumber
  13. cabbage
  14. Maggi
  15. ,onga,
  16. garlic,
  17. kayan kamshi
  18. OiL
  19. meat

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tafasa shinkafan ki sannan ki sauke ki wanke ki sake maidashi wuta in ya dauko dahuwa sai ki dauko veges din da kika yanka ki zuba su dahu tare sai ki sauke.

  2. 2

    For Stew zaki fara tafasa nama kisa mai maggi da albasa sannan kizo kiyi greting sauran kayan miyan ki zuba ki soyasu da oil su soyu sannan ki zuba ruwa kadan kisa garlic maggi da su onga zaki yanka caveg dinki da su carrot da cucumber lokacin ci.done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Comments

Similar Recipes