Spring roll

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wanna snacks din yanada Dadi sosai ga debe kewa.

Tura

Kayan aiki

zai dauki sa'a
mutane 4 zasu
  1. Fulawa kopi daya
  2. 1/4 cupStokar kaza ko niqaqqen nama
  3. Kqbeji,
  4. Karas
  5. Albasa
  6. Gishi da abin Dan dano
  7. Tafarnuwada albasa
  8. Mai
  9. Kori da kayan qamshi

Umarnin dafa abinci

zai dauki sa'a
  1. 1

    Da farko Zaki kwaba fulawa da gishiri kadan da ruwa kadan sai ki rufe Shi da tawul kafin ki hada filing din,

  2. 2

    Zaki yanka kabeji kinyanka albasa ki jajjaga tafarnuwa da attaruhu ki had kayna qamshin shinki a gefe

  3. 3

    Zaki say Mai kadan a wuta sai kisa albasa tafarnuwa da citta ki na juya was sai ki zuba nama sannan kiss ruwa kadan ki rufe,

  4. 4

    Idan yayi laushi sai zuba su kabejin yayi minti biyu saki sauke ki juye Shi yasha iska.

  5. 5

    Sai baba kwabin ki gida 4 ki daya ki barbada fulawa ki taba sai ki gasa Shi sama sama sai ki sai fitar da rectangle shape sai ki zuba filins din ki nade ki soya Shi golden brown shikenan aci Dadi😋😁

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes