Home made grenadine syrup

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Kin huta siyan grenadine duka sanda kika buqata zakiyi abunki da kudi qalilan

Home made grenadine syrup

Kin huta siyan grenadine duka sanda kika buqata zakiyi abunki da kudi qalilan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
mutum 10 yawan
  1. 1 1/4 cupsuga
  2. 1 1/2 cupruwa
  3. Lemon stami 1 babba
  4. Red food colour
  5. Flavors kala uku

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Zaki zuba suga atukunya kisa ruwa ki maste lemon tsami Sai ki rufe ya dahu zuwa 5 mn

  2. 2

    Sai diga flavor ki sauke ki juya ki sa red colour ki barshi ya huce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes