Ginger & cocumber motail

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wanna lemon daban yake Yana da.dadi

Ginger & cocumber motail

Wanna lemon daban yake Yana da.dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
mutane 4 yawan
  1. 1Kokomba
  2. Ruwan suga
  3. Food colour
  4. Danyar citta
  5. Na'a na'a
  6. Ruwan lemon stami
  7. Sprite

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kokomba ki kankare citta da na' a na'a ki markada su ki tace saki ki Kai ruwan suga ki zuba

  2. 2

    Sai ki zuba Sprite ki juya kisa ruwan lemon tsami kisa qanqara.

  3. 3

    Sai ki zuba a glass of cup ki sa na' a na'a a

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes