Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki wanke tsamiyar tas ki xuba sugar, barkono, citta, kanunfari kadan bada yawaba ki xuba ruwa ki daura a wuta.

  2. 2

    Kibarshi ya dahu sai ki tace ki sa kankara ko kisa a fridge.

  3. 3

    Asha lapia.

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Hafs kitchen
Hafs kitchen @Herpsat_
on
Kaduna
I luv cooking 🍝and I luv trying new recipes.
Read more

Similar Recipes