Dambun shinkafa with spinach sauce

fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
Kano,Nigeria.

My favorite food kenan. Ina balaen son dambun shinkafa.

Dambun shinkafa with spinach sauce

My favorite food kenan. Ina balaen son dambun shinkafa.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

45 mins
  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Albasa
  4. Gyada
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Ruwa
  8. Allayahu
  9. Attarugu
  10. Soyayyar hanta
  11. Tafarnuwa
  12. Curry powder

Cooking Instructions

45 mins
  1. 1

    Zaki wanke barjajjiyar shinkafa ki, saiki turarata bayan ta turaru tayi laushi saiki sauke ta ki kwashe.

  2. 2

    Saiki xuba turarraren zogalen ki, ki xuba yankakiyar albasa hde d attarugu kadan, saiki xuba barjajjiyar gyadar ki ki juya, saiki sa maggi, da gishiri ki juya sosai.

  3. 3

    Saiki yayyafa masa ruwa ki maidar da shi kar wuta ya karasa turaruwa for jst 40 to 50 mins saiki sauke.

  4. 4

    Saiki xuba oil a pan ki xuba attarugu, albasa da kuma tafarnuwa saiki juya ki barsu su dan soyu saiki xuba yankaken allayahun ki ki juya saiki xuba Maggi, gishiri, curry powder nd any other seasoning nd spices dkke girki da su ki juya saiki dauko soyayyar hanta ki ki xuba ki barsu su turara saiki sauke shikenan kin gama dambun ki na shinkafa mai hade da spinach sauce.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
on
Kano,Nigeria.

Similar Recipes