Umarnin dafa abinci
- 1
Na bare Ayabata, nasa acikin injinin nika, nakawo madaran gari, ta ruwa duk nasa aciki,
- 2
Nazuba kankara, na Kuna injinin, yanika Mani sosai,
- 3
Nakwashe nasa a cups, nakawo cakulet, na barbada a sama,
- 4
Yana da dadi sosai ga Kuma cika ciki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Ayaba da Madara da Zuma
Wannan hadin Yana da dadi sosai sannan Yana da amfani a jikin Dan Adam akwai Kuma wani sirri tattare dashi(Na rufe fuskana) Don Haka Ina sadaukar da shi ga Aunty Jamila Tunau don murnar zagayowan ranar aurenta. Allah ya karo dankon Kauna, ya albarkaci zuria. Amin Yar Mama -
-
-
Lemun ayaba da tuffa
Yanada dadi sosai gamu amfani ajikin dan adam TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
Beetroot smoothie
Yana kara jini da lafiyar jiki, baby tace jinin yadan sauka, shine nayi mata, And Alhamdulillah she is much better Mamu -
-
Kids fruity milk shake
#Childrendaywithcookpad, banji dadiba jiya bansan mai yasamu network dinaba, nakasa dora girke girken danayi, wannan na daya saga ciki, duk dahaka nace bari na dora yau, ina kara taya yara murna domin ranarsu ce. Mamu -
-
-
Dabino,ayaba,madara, vanilla ice cream, condensed milk smoothie
Hmm baa bawa yaro mai kiwa Zaramai's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Niqaqqen ayaba da cakulatey
Mutanen cookpad nayi kewar ku sosai da sosai da fatan kuna lpy😁😁😁 ga wannan lemo wanda ba’a bawa yaro mai qiwa idan kun gwada zakuji dadinshi Fatima Bint Galadima -
-
-
Urus wa laban,shinkafar madara
Wannan dafafan shinkafa Wadda Ake dafawa da madara ko bayan andafa Asa madarar gari shinkafa e Mai kyatarwa lokacin Karin kumallo ummu tareeq
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14462912
sharhai (2)