Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
5 servings
  1. 4 cupsna fulawa
  2. Kukan miya
  3. Kanwa
  4. Ruwa

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    Farko zaki jika kanwar ki a dan roba. ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan abun girki..

    Ki samu muzubi na roba ki tankade flour da kuka, sai ki jujjuya.sannan ki kawo ruwan kanwar ki da kika tace ki kwaba flour dashi, kada kwabin yayi ruwa ko tauri,kuma kar kibarshi yayi guda guda..

  2. 2

    Idan ruwan ki ya tafasa, saiki wanke hannuki,sannan kina diban wannan kwabin kina sawa a tafasasshen ruwan dake kan wuta.

  3. 3

    Bayan kin gama zaki barshi yayi kaman 6-8 minutes sabuda ya dahu yanda akeso. Sai ki samu ruwan sanyi ina nufin normal ruwa na girki. Ki tsame dan waken daga ruwan zafi zuwa na sanyi..

    Daganan Sai a tsamushi a xuba a plate mai tsafta ahada mishi kayan had I......acid lafiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Taste The Best 😋
Taste The Best 😋 @Taste_the_Best
on
Kaduna State
I love to cook because Cooking is my habboies
Read more

Similar Recipes