Yogurt puff puff

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
Biu,Borno State

Wannan hanya sarrafa fanke ne da baya bukatan yeast ko kuma a jira ya tashi don daga kwabawa sai suya.wannan recipe zai yi saving time mussamman in kina busy.

Yogurt puff puff

Wannan hanya sarrafa fanke ne da baya bukatan yeast ko kuma a jira ya tashi don daga kwabawa sai suya.wannan recipe zai yi saving time mussamman in kina busy.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsFlour
  2. Halfcup Sugar
  3. Salt to taste
  4. 1 cupYogurt (kindirmo)
  5. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade flour kisa dan gishiri, sugar, kindirmo ko yogurt ki kwaba shi sosai.

  2. 2

    Kisa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki fara suya fankenki idan dayan bangare yayi sai ki juya idan ya soyu i sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes