Lemon tsamiya

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

Yana dadi sosai

Lemon tsamiya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Naa naa
  5. Suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tsamiyarki ki wanketa sosai kidorata akan wuta kisa kaninfari kisa citta kisa ki wanke naa naa kisa kibarshi yadahu

  2. 2

    Idan yayi kisauke kitace kibarshi yahuce kisa suger da kankara idan kuma babu kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes