Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15 mins
8 servings
  1. Garin alkama
  2. Ruwa
  3. Madara
  4. Suga

Cooking Instructions

15 mins
  1. 1

    Za a daura ruwa a wuta ya tafasa, sannan a sama kofi da ban a zuba garin alkama da ruwan sanyi a juya.

  2. 2

    Se a zuba tafasashen ruwan a cikin kofin a juya, kar a bari yayi guda.

  3. 3

    Sannan a dakko madara da sugar a zuba a ciki.. asha lfya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste_world.ng
Taste_world.ng @Taste_world
on
Kaduna
Nutritionist/Dietician, chef in d making
Read more

Similar Recipes