Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa nama bayan kin gama saiki zuba oil, tafarnuwa, onion, Cumin, cikin tukunya ki soya sama-sama bayan yan minutes saiki zuba naman akai kikara juyawa saiki zuba tomato paste Akan naman kikara soyawa saiki rufe su soyu harsai kinga man yayo sama zakiga tayi kauri sosai saiki zuba ruwan nama ki daidai ta kaurin da kike bukata zaki iya kara dandano,, saiki kara rufewa idan ta soyu man yayo sama dama kin riga da kin yanka su
- 2
Carrot, cabbage, onion saiki zuba akai ki juya kisa soy sauce, Black pepper, meat masala, powder ginger, saiki juya sosai ki rage wuta Yayi kamar minutes 5 haka shikenan sai a kashe aci dadi lfy 😋
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Vegetables Jollof rice
Abokaina oga nai suka kawo muna ziyara ciki weekend shine nayi musu wana jollof rice kuma Alhamdulillah suji dadinsa dan hada takeaway 😂😂, koni da na dafa naji dadi jollof dina kodade ba dewa na samuba na hada musu da coleslaw ama I'm very sorry ban dawki pictures din coleslaw ba sabida rana nayi busy aiki yayi mu yawa kusan yadan gari namu yake babu mai taimako kanayi kuma ga yara na damuka 🥰 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Seafood and vegetables soup
#holidayspecial WANA soup kana iya cinsa haka ko da bread ko da shikafa, Allahu AKBAR akaiw halitu da Allah yayi ciki ruwa iri iri kamar su kifi, kaguwa, prawns Dade sawransu sune akecewa seafood kuma suna karama mutu lafiya jiki to yaw nima su nasamo nayi wana soup din dashi kodayake wasu bansa sunansu a hausa ba😂 Maman jaafar(khairan) -
Soyayyen makani da sauce (fry cocoa yam)
#Kitchenchallenge yar uwa kisan ana suya makani wannan hanya dana bi yanada matukar dadi kuma ana sarrafa makani nau'i nau'i Nafisat Kitchen -
Brown fried rice
#jumaakadai wannan shinkafar dadinta ba a magana. Ta sha bamban da duk wasu nau'ukan dafa shinkafa. Ku gwada za ku gode min. Princess Amrah -
-
-
Beef and veggies stir fry
Wannan stir fry din yana da matukar dadi kuma za a iya cinsa da komai, har zallansa ma ana iya ci. #choosetocook #nazabiinyigirki Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
Nigeria vegetables salad
Shi dai wanna hadin salad din ya Bani shaawa ne sanna gashi da sa Ka ci abincin sosai KO Baka yi niyar ci BA ,ana sa Shi acikin abincin ko Ka ci haka Ibti's Kitchen -
-
-
Shawarma
This is the hausa version of my shawarma recipe. Ina fatan wannan ya gamsar da ku Fatima Aliyu -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15378229
sharhai (7)