Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Sugar 1 /2 tbs
  3. Baking powder 1 /2 tsp
  4. 1 tbsOil
  5. Salt 1 /4 tsp
  6. 1 cupWater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour, sugar, baking powder, salt, cikin bowl sai kiyi mix sosai

  2. 2

    Bayan sun hade saiki zuba oil kikara juyawa

  3. 3

    Saiki zuba ruwa ki kwaba bayan kin gama kwabin saiki rufe har tsawon minutes 3 /5 saiki murza yayi fale fale sosai saiki yankashi yanda kikeso zaki yankashi normal yanda ake dublan koki roll dinda kike bukata saiki zuba mai idan ya danyi zafi saiki soya

  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8

    .

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes