Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 2tablespoon butter
  3. 1tablespoon sugar
  4. 1/2Spoun baking powder
  5. 1/2spoon salt
  6. For sugar syrup
  7. 2 cupwater
  8. 1 cupsugar
  9. 1tablespoon spoun lemon juice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, sugar, salt

  2. 2

    Kisa baking powder da butter kidama da ruwa ya zama dough

  3. 3

    Seki dawko Dough dinki kiyi rolling kicire shape din da kikeso

  4. 4

    Seki soya a mai

  5. 5

    Ki dora sugar da ruwa da ruwan lemon tsami kan wuta ki barshi ya nuna har yayi kauri seki barshi ya huce seki dawko dublan dinki kisa a ciki sugar syrup din seki tsane

  6. 6

    Shikena dublan dinki ya kamala

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Gaskiya girkunan ki na burgeni. Kina bayani dalla dallah yadda za a gane. Allah yasa kifi hakan👌

Similar Recipes