Jallof rice

aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
Zaria/Nigeria

I really love anything rice

Jallof rice

I really love anything rice

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
two

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Dafarko zakiyi parboiling din shinkafar ki, sai ki yanka carrot ki ajeshi a side.
    Sai greating din kayan miyar ki.

  2. 2

    Sai zuba mai a cikin tukunya in yai zafi sai ki zuba kayar miyan ki sai ya soyu sai kizuba ruwan sanwar ki yanda zai miki daidai.

  3. 3

    Sai kizuba peas dinki da curry,thyme, seasoning dinki, sai kibarshi ya tausa in ya tausa sai ki zuba shinkafar ki da carrots din ki.😋

  4. 4

    Sai ki barshi har ruwan ya tsotse, dama already kinada frid fish dinki, inya tsotse shekenan sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
on
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Read more

Similar Recipes