Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki gyara kayan miyar ki sai jajjaga su, sai ki daura tukunya akan wuta, kizuba manja inyai zaifi sai kizuba kayan miyar ki, sai kizu thyme, spices maggi, kijuya kibar yasoyu kamar na 3 minutes, saiki zuba sanwa iya inda zai isheki,
- 2
Sai ki rufe kibarshi ya tausa, sai kizuba taliyar ki, kijuya ta, sai ki rufe, kibarta har ruwan ya tsotse. Inya tsotse sai ci😋😋
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Fish soup with ugu leaves Fish soup with ugu leaves
I so much like this soup beacuse its very important to our body and blood 😍😍😍😍😍😍🍛🍛🍛 Fatima Cuisine -
Fruit custard icecream Fruit custard icecream
A lovely yummy dessert in summer...Tastes yumm and simply awesome😋😋 Priti Malpani -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15427219
Comments (5)