Yam balls

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Cooking Instructions
- 1
Yanda zaki hada zaki fara fere doyarki ki dafa intayi ki sauke ki gyara tattasanki ko attarugu sai ki dakasu tare da doya kisa maginki curry bayan kin gama sai ki kada kwai kisa magi kdan sai ki fara dunkula doyarki kina sawa a kwai bayan kin gama sai ki fara soyawa
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15442641
Comments