Miyar zogale

Marbash
Marbash @lolostastybite

Miyar zogale akwai dadi, ban tabah gwadawaba, amma wannan danayi yayi dadi sosai

Miyar zogale

Miyar zogale akwai dadi, ban tabah gwadawaba, amma wannan danayi yayi dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogale
  2. Manja
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Kayan miya
  6. Kifi bushashe

Cooking Instructions

  1. 1

    A soya manja da albasa sai azuba kayan miya abarsu su soyu

  2. 2

    A zuba kayan kamshi tare da maggi, sai azuba ruwa daidai bamai yawaba

  3. 3

    Sai akawo zogale wanda aka riga aka dafa, sai azuba cikin miyan tare da kifi abarshi ya dahu na minti biyar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marbash
Marbash @lolostastybite
on
I cook with passion 😍
Read more

Comments (4)

Similar Recipes