Basbousa

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

To itama dai baa saka ruwa idan kika hada Yoghurt nd cream, oil shikenan 😀
Recipe na Basbousa kala kala ne kowa da yanda yake hadin tashi, to Amman wannan shine wanda muka sani mukasan larabawa dashi...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semolina 2cup 237ml
  2. 1 cupSugar
  3. cupOil half
  4. 1 tspBaking powder
  5. 1/4 tspVanilla
  6. 1Cooking cream
  7. 1Fresh Yoghurt
  8. 3 tbsMilk powder
  9. 1Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl ki zuba cream and yoghurt saiki yi mix nadan lokaci saiki zuba sugar nd oil kikara juyawa saiki fasa egg mix again bayan ya hade saiki zuba milk nd baking powder, vanilla saiki kara juyawa ki tabbatar sun hade jikinsu saiki zuba semolina dinki kijuya sosai zaki iya zuba bushashiyar coconut idan kina bukata kenan bayan kin gama juyawar saiki shafa oil a bake glass saiki saka cikin over for 20 minutes ya kammala shikenan saiki fito dashi idan yasha iska saiki zuba Condensed milk

  2. 2
  3. 3
  4. 4

    Shikenan kin kammala Basbousa

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes