Liver sauce and roti

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Na gwadane Kuma yabada maana sosai nagode ma cookpad members
Liver sauce and roti
Na gwadane Kuma yabada maana sosai nagode ma cookpad members
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke hantana NASA a pan NASA Mai da albasa
- 2
Nasaka su attarugunsaba I da sauran kayan had in nabarsa suka soyu tare na kwashe...
- 3
Shikuma roti in had in bread namasa yeast flour salt suger butter dayadan taso sai na murza na gasa..
- 4
S
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Roti da sauce
Wayyo kawai inkingani ki gwada akwai Dadi Kuma da rike chiki ga auki yarana sunaso manya naso.. Mom Nash Kitchen -
Stir fry Liver Spaghetti
l wana taliya nayiwa family na ma lunch kuma muji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
-
-
Shredded liver sauce
Wannan girki yana da dadi ga amfani ajikin Dan Adam. Zaki iya cinshi da shinkafa ko cous cous. #kanostate. Afrah's kitchen -
Krispy Spicy crackers
Nagode muku cookpad members nayi following recipe naku Kuma yayi yanda nakeso gashi Bashan Mai sai kanshi Mom Nash Kitchen -
Chakalaka sauce and white rice
Wana miya na yan SOUTH AFRICA nai kuma kina iya cinsa da couscous, taliya, babancinsa shine BAKED BEANS da ake sawa Maman jaafar(khairan) -
Stir fry garlic vegetables and salmon fish
Munaso vegetables sosai musaman maigida na to shine na hada wana ma dinner kuma family na suji dadinsa sosai kina iya cishi hade da shikafa ko couscous ama mude haka mukacishi Maman jaafar(khairan) -
Ablo(steamed rice cake)and tomatoes sauce
To wana recipe babancinsa da Masa shine shi ana turarawa nai ,sana inada recipe dinshi a English app danayi kusa 2 years kena to shine @zaramai kitchen tace nasashi a hausa app shine na sake yishi Maman jaafar(khairan) -
Awara mai sauce
Ma koyi wnn girki a cookpad kano authors group yana da dadi sosai#girkidayabishiyadaya Hannatu Nura Gwadabe -
-
Dodo Gizzard
Wana picture banyi editing dinshi ba natural light nai wadan aka koyamuna a cookpad food photography class ,Godiya ga @grubskitchen godiya ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
Roll up moimoi and gizzard sauce
Wana recipe na moimoi inadashi a English app shine nace bari nayi irishi nasa a Hausa app ma,#gargajiya Maman jaafar(khairan) -
-
Couscous and livers sauce
#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi Maman jaafar(khairan) -
Burabusko and mushrooms stew with grilled Turkey wings
#gargajiya Burabusko abici nai na mutane borno kuma yanada dadi ci kacika ciki Maman jaafar(khairan) -
Meat Eba and tomato sauce
#FPCDONE Eba abici ne da yawanci yarbawa da igbo suke cinsa shine na sarafa nayi jollof dinsa Maman jaafar(khairan) -
Chicken bread
Sister ce tayi tayi sharing a cookpad shine na gwada yayi dadi sosai nagode xee smile nagode cookpad 😍 Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
Awara da sauce din cabbage da minced meat
#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai. mhhadejia -
Spaghetti and bolognese sauce
Wana recipe asali na yan Italy nai ama yazama gama gari kowa nayishi kuma akaiw dadi ci sana kina iya ci miya bolognese din da couscous ko shikafa Maman jaafar(khairan) -
Beef and vegetables soup
#Newyearrecipe Wana soup yanada dadi ci ma breakfast ka hada da bread ka samu shayi kusa dashi😋 nida iyalina munaso vegetables sosai week baya karewa sai muci vegetables Maman jaafar(khairan) -
-
-
Grilled tilapia fish and sauce
Wana kifi yayi dadi babu magana 😋😋#COOKEVERYPART#WORLDFOODDAY Maman jaafar(khairan) -
Soyayyen dankalin hausa tareda souce mai dadi
Yanada dadi sosai kuma ga saukin yi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Indomie da kwai
#hauwa yau na fara cookpad kuma naji dadinshi HAUWA RILWAN ce ta sani a ciki nagode #hauwasafiya jabo
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15470269
sharhai