Oil base cup cake 🧁

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Gsky oil base din nan akwai dadi,😋 ga sauki, babu kashe kud'i, babu bata lokaci ,🥰banbancinsu dana butter daya ne babu kamshin butter banda wannan babu wani banbanci, 🤩ko a pic idan ka gani bazaka taba cewa bana butter bane sai anfada maka, to hk a zahari ma wanda sukaci basu taba tunanin bana butter bane sai d na fadamusu💃, ga laushi ga y tashi 😍💃 alhamdulillah kawai zance 😍 sai kun gwada😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 2Kwai
  3. 1/2 cupsugar
  4. 1 tspb.powder
  5. 1 tspvanilla
  6. 1/4 cupmai
  7. 1/4 cupfresh milk
  8. 1/4 tspsalt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, baking powder, salt,kisa vanilla idan ta gari gareki, ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki fasa kwai a bowl mai dan fadi kisa sugar ki saka whisker ki buga sosai sai sugar dinki yayi melting, saiki saka mai ki buga su hade jikinsu, ki zuba hadin flour dinki ki juya y hade saiki saka fresh milk dinki idan vanilla dinki ta ruwa ce saiki saka kiyi mixing sosai komai y hade

  3. 3

    Saiki saka cupcakes pepper a abun baking ki zuba hadin ki kiyi baking a preheated oven

  4. 4

    🤩😍

  5. 5

    🧁🍰

  6. 6
  7. 7

    Note: idan bakida fresh milk zaki samu powdered milk 2tbp ki hada d ruwa ¼cup saiki amfani d ita🤩

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes