Miyan Taushe

ZEEHA'S KITCHEN
ZEEHA'S KITCHEN @ZEEHASKITCHEN

Kullum inzanyi miyan nan saina tuna da mamana💞 tana son miyan sosai.😋
I love you So much Momma ❤️wish you speedy recovery 😪

Miyan Taushe

Kullum inzanyi miyan nan saina tuna da mamana💞 tana son miyan sosai.😋
I love you So much Momma ❤️wish you speedy recovery 😪

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tomatoes
  2. Tattasai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Spices
  6. Manja
  7. Alayyaho
  8. Nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki gayara kayanmiyanki sai atanka tumatirdin San nan sai a markada tattasai attaruhu da albasa. Xaki fara daura tukunya a wuta ki xuba manja idan ya soyu ki zuba kayan miyanki tare da naman ki dakika gyara kika tafasa sai kibarshi ya soyu.

  2. 2

    San nan sai kisaka ruwa Dan daidai kibarshi yakara nuna sai ki dauko alaiyahonki da kika gyara kika wanke ki xubashi acikin miyan ki gauraya xaki Dan barshi ya iara nuna saiki sauke amma karkibar alayyahon ya nune.

  3. 3

    Shikenan miyanmu tahadu xa'a iyaci da tuwo,Sinasir,Masa ko da farar shinkafa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
ZEEHA'S KITCHEN
ZEEHA'S KITCHEN @ZEEHASKITCHEN
on
AslmGsky tuntasowata nakasance inamatukar kaunar girke girke .
Read more

Comments

B.Muhammed Tela
B.Muhammed Tela @Mr_ChefBMtela_199
Gaskiya n3. Hajiya Zainab.
You are talented in art of cooking...

Similar Recipes