Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nazuba ruwa yatafasa saina dauko talge nazuba,
- 2
Bayan yadan dahu saina zuba semo na tukashi har saida yayi kaurin danakeso,
- 3
Saina barshi ya silala na 10mins saina kwashe.
- 4
Saina zuba su maggi,ginger da garlic sannan
- 5
Saina dauko kubewa nazuba nakadata.
- 6
Miyar kuma dama inada dafaffar kaza, saina zuba daddawa acikin ruwan naman, bayan yakara tafasa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon semo miyar danyar kubewa
Inason abinchin gargajiya hakan yasa nakeson yin tuwo mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
Meat pie 3
These gorgeous pies they are truly spectacular...they taste just amazing as they look!! 💞💯 Firdausy Salees -
-
-
-
-
Tuwon Alkama &Semo
Tuwon alkama da semo da miyan danyen kubewa tare da stew Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine -
-
-
-
-
Tuwo semo da miyar kubewa dayen
To labari dake baya wana kubewa yana dewa 🤣🤣, wana shine farko danayi miyar kubewa dayen mai yawa sabida gari danake kubewa nada tsada 12pieces Muke siye 1k to naje siye kubewa sai matar mai Africa shop din tace gaskiya kubewa nata ya fara LALACEWA kuma babu wadan zai siye sede ta zubar ama tacemu inda inaso na dawki duka ta bani kyauta se naje gida na gyara, to sena dawki kubewa gani yawansa yasa sena bata kusan 2k nace ta rage zafi dashi sabida nasan da ace yanada kyau nai zai kai 15k to koda nazo gida gaskiya kubewa yaki goguwa kan abun goga kubewa kawai senayi blending dinsa na hada miyar sena juye nasa ciki containers nasa a freezer Maman jaafar(khairan) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328694
sharhai (2)