Similar Recipes
-
-
-
Baked chin chin
#sinadarandakewakiltata. Chin chin shine favourite snack dina.Ina sonshi sosai nakan yishi da yawa in ajiye Ina Cin abuna nikadai mussamman Idan Na Tashi kwadayin dare😋😅 Nusaiba Sani -
Condensed milk chin Chin
wannan chinchin ,akwai shi da dadi sosai karma inzaki sha da tea. hadiza said lawan -
-
-
-
No water chin chin
#myfirstrecipeof2023💪 dedicated this recipe to all cookpad authors as happy new yearDadi iya dadi shine wannan chin chin din gashinan milky, crunchy ba a cewa komai sai hamdala. Most at time idan Ina chin chin hada komai nake gu daya na kwaba Amma bama na dan changer nayi creamy na su butter da sugar da sauran liquid ingredients first. Wallahi ku gwada wannan recipe zaku bani labari karku manta ku turo da feed back. Wayan da basuda engine taliya kuma zasu iya anfani da normal chopper board nasu da rolling pin sai su yayyanka da pizza cutter ko sharp knife Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
Cup cake
Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE Zee's Kitchen -
Vanilla cake
#Backtoschool.kawae naji Ina son cin cake kuma n duba Ina da komae nayi shine kawae nayi kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
Chin chin
A gaskiya ina matukar son chin chin naci shi d safe n hada shi d shayi ko m d rana n hada d lemo mumeena’s kitchen -
Chin chin
Kawatace tazomin mai musamman tundaga jos shine namata wannan cincin din don tatafi da ita kuma taji dadinshi sosai har tana cewa dama zansakeyin wani na aykamata har zuwa jos TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Milky chin chin
#bootcamp#fodiesgameroom@Amierah S-man ta tadamin kwadayi,gashi nayi Kuma yayi Dadi sosai😋 Nusaiba Sani -
-
-
-
-
-
Toasted cake
Kawae naji ina sha'awar cin cake sbd nakan Dade bny Yi b .Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae.#jumaakadai Zee's Kitchen -
-
Cup Cakes 🧁
Wannan cake din khadijah ‘ya ta ce tayi shi hadda daukan hoto ma duk ita tayi #ramadansadaka Jamila Ibrahim Tunau -
-
Chocolate Chips Cookies 🍪
Naga yanxu cookies na trending nima nace bari in shiga yayi kin huta da sayen na kwali ga nesa tazo kusa Jamila Ibrahim Tunau -
-
Milky chi chin daga Amzee’s kitchen
#GirkidayaBishiyadaya wannan girki yanada dadi sosai ga saukinyi 😋😋 Amzee’s kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16354927
sharhai (8)
Super Delicious 👌👌