Kayan aiki

30mins
  1. Sliced bread
  2. Sardines
  3. Boiled eggs
  4. Maggi
  5. Butter
  6. Attarugu and albasa

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko za’a shafama bread butter.

  2. 2

    Ayi mixing sardine da Attarugu da albasa da maggi kadan.

  3. 3

    Sai a yayyanka dafafen kwai.

  4. 4

    Za’a zuba mix din sardines a jera kwai sama a rufe da wani bread

  5. 5

    A shafama toaster butter a jera bread din a gasa za’a iya ci ko ba’a gasa ba.

  6. 6

    Enjoy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Fatima Abubakar
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes